Saturday, 25 November 2017

Gwamna Kashim Shatima na jihar Borno na cin burodi da tsire tare da wasu fulani

Gwamnan jihar Borno Khashim Shatima kenan yake cin burodi da tsire tare da wasu da ake kyautata zaton Fulanine, an yabi gwamnan da cewa bayashi da girman kai kuma talaka da me kudi duk nashine.


Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment