Monday, 27 November 2017

Gwamna Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna ya kaiwa sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustafa ziyara

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai kenan tare da tawagarshi lokacin da suka kaiwa sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustafa ziyara a ofishinshi dake Abuja.

No comments:

Post a Comment