Sunday, 26 November 2017

Gwamna A. U. Ganduje na jihar Kano yayi zarra tsakanin gwamnonin Najeriya a fannin habaka harkar ilimi da kiwan lafiya

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kanone yayi zarra a fannonin habaka harkar Ilimi da kuma harkar kiwon lafiya a tsakanin gwamnonin Najeriya, kafar watsa labarai ta New telegraph ce ta karramashi da wannan kyauta ta musamman.


Gwamnan ya bayyana jin dadinshi da kuma murna a kan wannan karramawa da akamishi. A daren jiyane dai akayi wannan taron na karrama fitattun mutane da New Telegraph ta shirya a birnin Legasa.

Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal shima ya samu kyautar karramawa ta gwamnan gwamnoni na shekara.

Muna tayasu murna.

No comments:

Post a Comment