Saturday, 4 November 2017

Gwamnan jihar Kano Ganduje tare da jikokinshi

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje kenan tare da jikokinshi a wannan hoton, rahotanni sun nuna cewa yaje musu ziyarane kuma sunji dadin ganinshi, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment