Wednesday, 8 November 2017

Gwamnan jihar Kano Umar Ganduje a lokacin kona wasu jabun magunguna


Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayin da za a kona jabun magunguna a harabar ofishin hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) a Kano ranar Litinin.Hoto daga DG Media

bbchausa

No comments:

Post a Comment