Saturday, 25 November 2017

Gwamnan Kano A. U. Ganduje ne gwamna na musamman: Gwamna A. W. Tambuwal na sakkwatone Gwamnan Gwamnoni:Dangote dan kasu wa na shekara

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Kano ne ya samu kyautar gwamna na musamman a cikin gwamnonin Najeriya da kafar watsa labarai ta New Telegraph ta bashi a daren yau, gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ne ya amshi kyautar gwamnan gwamnoni na shekara sai kuma Aliko Dangote ya samu kyautar dan kasuwa na shekara.


Muna tayasu murna da fatana Allah ya kara daukaka.No comments:

Post a Comment