Wednesday, 29 November 2017

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun Maulidi ranar juma'a me zuwa

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutu ranar Juma'a me zuwa domin yin bikin Maulidi, Sakataren ma'aikatar cikin gida Abubakar Magajine ya bayyana haka a wata sanarwa da yace ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau ya sakawa hannu a madadin gwamnatin tarayya.


No comments:

Post a Comment