Thursday, 30 November 2017

Hadiza Gabon ta zama jakadiyar wani kamfanin ganyen shayi me rage kiba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta zama jakadiyar kamfanin wani ganyen shayi dake rage kiba, ganyen shayin me suna Unique Slimming Tea, ya bayyana Hadizar a matsayin ta sha hudu daga cikin jakadun da yake dasu.

Muna tayata murna da fatan Allah ya karo daukaka.

No comments:

Post a Comment