Tuesday, 28 November 2017

Hadiza Gabon tare da wasu matuka jirgin sama

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton da take kusa da wasu matuka jirgin sama, Hadizar ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta inda take murmushi, alamar jin dadin daukar hoto tare da matukan. muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment