Saturday, 4 November 2017

Hadiza Gabon zata sake yin wani fim din turancine?

Tauraruwar fina-finan Hausa Hadiza Gabon kenan a wannan hoton tare da wani me bayar da umarni a fina-finan turanci, ga dukkan alamu zata sake yin wani fim din turancinne bayan da tayi na farko wanda tace itama tana so ta gwada bajintarta acan bangaren.

No comments:

Post a Comment