Tuesday, 28 November 2017

Hafsat Idris a ta haskaka a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris (Barauniya, 'Yar fim) kenan a wannan hoton nata tare da Abokiyarta inda sukayi tafiya a cikin jirgin sama, hotunan nasu sun kayatar, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment