Sunday, 26 November 2017

Halima Atete na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa Halima Atete na murnar zagayowar ranar haihuwarta, Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka, Halimar ta dauki hotuna na musamman dan yin shagalin wannan rana.


No comments:

Post a Comment