Tuesday, 14 November 2017

Hannatu Bashir tayi sabuwar Mota

Tauraruwar fina-finan Hausa kuma me shirya fim watau Hannatu Bashir tayi sabuwar mota fil, kirar Honda ko lamba babu, muna tayata murna da fatan Allah ya tsare, ya kuma karo arziki me amfani da daukaka.motar da hannatu bashir tayi sabuwa fil ko lamba babu
Sabuwar motar hannatu bashir

Hoton Motar hannatu bashir

No comments:

Post a Comment