Tuesday, 14 November 2017

Hoton Ali Nuhu da shigar tsoho

Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu(Sarki) kenan a wadannan hotunan nashi daya fito tsoho a cikin wani shirin fim da yake kan aikin shi a 'yan kwanakinnan, hoton  ya dauki hankula sosai da kuma birgewa.Haka kuma wannan hoton yana nuna alamar cewa Ali Nuhu ya fito baban jarumi Aminu Sharif (Momo) a cikin shirin fim din.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment