Wednesday, 29 November 2017

Ko da kwaliliya ko babu tana yin kyau:Hoton Hadiza Gabon daya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da tayi shar, duk da bata saka irin kwalliyarnan ta zamani ba, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment