Wednesday, 22 November 2017

Hoton kamin biki na Ango da Amaryarshi da ya dauki hankula

Wannan wani hoton kamin bikine na ango da amaryarshi da ya dauki hankulan mutane sosai, an nuna angon yana gyarawa amaryar tashi, wadda ba'a daura aureba tukuna, rigarta a cikin hoton.

Muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi biki lafiya.

No comments:

Post a Comment