Monday, 13 November 2017

Hoton Maryam Gidado da ya jawo mata Allah wadai

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Gidado kenan sanye da kaya masu kama da na bacci data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, mutane da dama sunyi Allah wadai da wannan hoton data saka inda suka bayyana cewa, be dace da mace irin taba.


No comments:

Post a Comment