Tuesday, 7 November 2017

Hoton Maryam Gidado da ya jawo mata Allah wadai

Tauraruwar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, mutane da dama da sukayi sharhi akan wannan hoton sunyi Allah wadai dashi, inda suka rika jawo hankalin maryam din da cewa ta fa tuna cewa ita musulmace kuma bahaushiya.Maryam din dai bata cewa kowa uffan ba kuma bata cite hoton ba.

No comments:

Post a Comment