Tuesday, 7 November 2017

Yakubu Muhammad dan kwalisa

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki wanda kuma a yanzu yake taka rawar gani a fina-finan kudu Yakubu Muhammad kenan a wannan hoton nashi sanye da kwat data zauna a jikinshi sosai ta mishi cikin murmushi.Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment