Monday, 27 November 2017

Hotuna daga gurin kaddamar da kwamiti akan karin Albashi da shugaba Buhari yayi a yau

A yaune shuhaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin da zaiyi nazari kan karin albashin ma'aikata, wadannan hotunan da aka daukane a wajan taron.

No comments:

Post a Comment