Thursday, 9 November 2017

Ko kaga wadannan kyawawan hotunan na A'isha Tsamiya?

Tauraruwar fina-finan Hausa A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wadannan hotunan nata na kwanannan da suka kayatar sosai, A'isha Tsamiya na daya daga cikin jarumai mata da ake yabawa musamman ida  akazo wajan saka kayan al'ada, na mutunci.

Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment