Wednesday, 29 November 2017

Hotunan Ali Nuhu tare da Amina Soyayya da Shakuwa da suka birge

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu(Sarki) kenan tare da abokiyar aikinshi, Amina Soyayya da Shakuwa a wadannan hotunan nasu da suka kayatar, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment