Wednesday, 1 November 2017

Hotunan Fati Washa a garin Bauchi inda ta halarci wani shagali

Jarumar finafinan Hausa Fati Washa kenan lokacin da taje garin Bauchi inda ta halarci wajan wata hidimar kawarta, sun rausaya an cashe sosai, wadannan hotunan nata sunyi kyau, saidai kai ba dankwali.
No comments:

Post a Comment