Wednesday, 22 November 2017

Hotunan kamin biki na Ango da Amaryarshi

Hotunan kamin biki kenan na wani Ango da amaryarshi da suka dauki hankulan mutane, andai mayar da hotunan kamin biki wani sabon yayi wanda ma'aurata ke dauka kamin a daura aure a nunawa 'yan uwa da abokan arziki har ma da Duniya baki daya.


Muna musu fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma sanya Alheri a cikin auren.

No comments:

Post a Comment