Thursday, 30 November 2017

Hotunan kyakkyawar 'yar sanda Hadiza Muhammad

Kyakkyawar 'yar sanda, Hadiza Muhammad kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tayi kira da cewa Dan Allah idan ta mutu kada wanda ya saka hotonta a ko'ina, abinda take bukata a gurin mutane idan Allah ya amshi rayuwarta shine addu'a.


Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment