Friday, 3 November 2017

Hotunan Maryam Gidado tare da Ummi Nuhu da suka kayatar

Fitattun jaruman fina-finan Hausa Ummi Nuhu tare da Maryam Gidado kenan a lokacin da sukaje siyayyar jin dadi tare, hotunan nasu sun kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment