Tuesday, 7 November 2017

Hotunan Nafisa Abdullahi a gadar Landan kasar Ingila

Tauraruwar fina-finan Hausa Nafisa abdullahi kenan a shahararriyar gadarnan ta birnin landan, Nafisar taje gurin gadar inda ta dauki hotuna hadda gajerun bidiyo kuma tana cikin nitshadi da annashuwa, tayi murnar ganin gadar.

Nafisa tace akwai sanyi a garin sosai, shiyasa duk inda za'a ganta a cikin hotunan sanye take da rigar sanyi.


No comments:

Post a Comment