Tuesday, 28 November 2017

Hotunan Nuhu Abdullahi lokacin yana yaro da kuma yanzu

Tauraron fina-finan Hausa, Nuhu Abdullahi kenan a wadannan hotunan nashi lokacin yana dan karamin yaro da kuma yanzu lokacin daya girma, ya zama cikakken mutum. Muna mishi fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment