Monday, 6 November 2017

Hotunan Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar da etsu Nupe Alhaji Yahaya Abubakar lokacin suna aikin soja da kuma yanzu

Hotunan sarakai

Manyan sarakunan kasar Hausa kenan lokacin suna aikin soja da yanzu kuma da sukayi ritaya suke rike da sarauta.

Burgediya Janar Sa'ad Abubakar, A me ritaya, Wanda Yanzu Kuma shine Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar. Sai Kuma Burgediya Janar Yahaya Abubakar,  wanda Yanzu Kuma shine Etsu Nupe,  Alhaji Yahaya Abubakar.


rariya

No comments:

Post a Comment