Monday, 6 November 2017

Hotunan Zahara Buhari na kwannan nan

Diyar shugaban kasa Zahara Buhari, mata a gurin Ahmad Indimi kenan a wadannan hotunan, kamar yanda ta wallafa a dandalinta na sada zumunta da muhawara, kwanakin bayane aka rika rade-radin cewa tana dauke da juna biyu.
Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment