Saturday, 18 November 2017

Hukumar Kula da bayanai ta karrama Dr. Isah Aliyu Pantami

Hukumar kula da bayanai ta Najeriya dake da hadakar kwararrun manazarta bayanai sun baiwa shugaban hukumar kula da cigaban fasahar sadarwa ta zamani ta Najeriya, NITDA a takaice, watau Sheikh Isah Aliyu Pantami damar zama daya daga cikin membobinsu na girmamawa.
Muna taya malam Murna da fatan Allah ya kara basira da daukaka.


No comments:

Post a Comment