Thursday, 23 November 2017

"Idan ka mutu, matane zasu kaika kabari">>Adam A. Zango ya gayawa Ado Gwanja

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango ya bayyana abokin aikinshi, Jarumi kuma shima mawaki amma na mata watau Ado Gwanja, kamar yanda yakewa kanshi kirari, a matsayin limamin mata, Adamun yace idan ma Adon ya mutu to matane zasu kaishi kamabari saboda shi limaminsune.

Hmmm lallai kam.

No comments:

Post a Comment