Friday, 24 November 2017

Ikon Allah sai kallo: Kalli yanda ruwaye biyu masu kala daban-daban suke a guri daya amma basu hadeba

Yanda ruwaye masu kala daban-daban suka hadu kuma daya be shiga cikin daya ba kenan a wannan bidiyon aka nuna, Allah buwayi meyin yanda yaso, ayoyinshi nanan a doron kasa ga masu hankali su hankalta su fahimta su kuma wa'aztu.

Allah ka tsare mana Imaninmu kasa mu cika da kyau da Imani.

No comments:

Post a Comment