Wednesday, 22 November 2017

"Ina son Pogba">>inji Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bayyana dan wasan kwallo na kungiyar Manchester United Paul Labile Pogba a matsayin wanda take so, saidai son da take mai ko na soyayya irin ta saurayi da budurwane ko kuwa saboda yana birgeta a matsayinshi na dan kwallo?.

Hakan bai fito fili ba tukuna.

Koda a kwanakin baya fitacciyar korarriyar tauraruwar fina-finan Hausa Rahama Sadau ma ta taba bayyana irin son da takewa dan kwallo da yafi kowane tsada a Duniya watau Neymar.

No comments:

Post a Comment