Monday, 20 November 2017

"Ina sonki Nafisa Abdullahi koda zaki zama sanadin Ajalina">>Inji wani

 Lallai Hausawa na fadin "So makahone" wani masoyin Tauraruwar fina-finan Hausa Nafisa Abdullahi ya bayyana mata a dandalinta na sada zumunta cewa shifa yana sonta kuma koda zatayi sadiyyar Ajalishi bazai canja wannan manufa tashiba, ya kara da cewa duk inda yaga hotonta ko labarinta haka zaita fadi har sai randa Allah yasa ta kulashi.


Hmmm lallai wannan soyayya da bawan Allahn nan yakewa Nafisa ta dabance, shima dai ya fadine kawai dan ta kulashi din.No comments:

Post a Comment