Thursday, 9 November 2017

"irin kune ke jawowa 'yan fim masu mutunci zagi">>Kalli hoton Fadila Muhammad daya jawo mata Allah wadai

Wannan hoton jarumar fina-finan Hausa Fadila Muhammad ne data wallafa a dandalinta na sada zumunta da muhawara, wasu da suka yi sharhi akan wannan hoton sunyi Allah wadai dashi inda sukace irin sune ke jawowa 'yan fim zagi.

No comments:

Post a Comment