Wednesday, 1 November 2017

Ka gane Neymar a kallo daya kiwa?

Dan wasan kwallon kafa da yafi kowane shada a Duniya Neymar kenan yayi kwalliyar Halloween, wani shagaline da akeyi a duk karshen watan Octoba, watau irin rana yata jiha, inda yara ke yin shiga irin ta dodanni ayi ta wasa, Neymar ma yabi layi.

No comments:

Post a Comment