Tuesday, 14 November 2017

Kaai!: Kalli abinda Hadiza Gabon takeyi lokacin da ta kasa yin bacci

Tauraruwar fina-finan Hausa Hadiza Gabon kenan a wannan gajeren hoton bidiyon da take daga gira da murgiden baki, tace bata da abinyi kuma bacci yaki zuwa, shiyasa take hakan.

No comments:

Post a Comment