Wednesday, 22 November 2017

"Kadai lura kar ta fado kana danna waya">>Wata ta gayawa Nazir bayan ya saka wannan hoton da yarinya a kusa dashi

Tauraron mawakin Hausa Nazir Ahmad, Sarkin waka kenan a wannan hoton nashi da ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda aka ga wata yarinya can a wata kujera dake gefenshi tana kwace. wata tayi kiran cewa "kadai lura kar ta fado kana danna waya.

Nazir din yayi rubutu a kasan wannan hoton nashi inda yace kowa yayi harkar gabanshi fa, amma be bayyana ko da wa yakeba, ba da dadewa bane Nazir din ya rabawa wasu mutanenshi sabbin wayoyi masu tsada kirar iphone da Samsung.No comments:

Post a Comment