Thursday, 16 November 2017

Kafar watsa labarai ta BBC ce mutane sukafi saurara da yarda da labaran da take bayarwa

Wani binciken ra'ayin jama'a da aka gudanar akan wace kafar watsa labarai suka fi saurara da kuma neman labarai daga ita sannan suka fi yarda da labaran da take bayar wa? yawancin mutanen da suka bayyana ra'ayoyinsu akan wannan batu sun zabi kafar watsa labarai ta BBC.BBCn ta shiga kafarta ta sada zumunta da muhawara inda ta bayyana jin dadinta akan wannan batu.

No comments:

Post a Comment