Thursday, 23 November 2017

Kalli Asibitin yara da Gwamna Ganduje na jihar Kano ya gina

Wannan hotunan wani asibitin yara ne dake kan titin Zoo(gidan namun daji) dake garin Kano wanda tun zamanin Gwamna Ibrahim Shekarau aka fara gininshi ba'a karasaba, shekaru goma kenan, saida gwamna Abdullahi Umar Ganduje yazo sannan aka karasa ginin asibitin kuma aka zuba kayan aiki.

Asibitin na daya daga cikin ayyukan 14 da ake saran idan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara garin Kanon zai duba.
No comments:

Post a Comment