Sunday, 12 November 2017

Kalli Baballe Hayatu sanye da kayan sojoji

Tauraron fina-finan Hausa Baballe Hayatu kenan a wannan hoton nashi inda yake sanye da kayan sojoji, da alama yana kan yin wani fim ne, hoton ya kayatar, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment