Saturday, 11 November 2017

Kalli Benzema da danshi a cikin jirginshi

Tauraron kwallon kafa dake bugawa kungiyar Real Madrid kenan Kareem Benzema a cikin jirginshi tare danshi, kuturu da kudinshi......muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment