Wednesday, 8 November 2017

Kalli Cristiano Ronaldo a cikin jirgin samanshi

Tauraron dan kwallon kafa me bugawa kungiyar Real Madrid Cristiano Robaldo kenan zaune a cikin jirgin samanshi na alfarma, lallai indai Duniyace sun sameta.

No comments:

Post a Comment