Saturday, 18 November 2017

Kalli gidan da Ado Gwanja ya gina

Shahararren mawakin mata Ado Isah Gwanja kenan a wannan hoton nashi lokacin yana dakin rera waka, mawakin ya saka hoton wani gida a dandalinshi na sada zumunta da muhawara wanda ga dukkan alamu nashine, duk da be bayyana hakan ba amma mutane nata aika mishi sakon taya murna.
Hoton gidan da ake kyautata zaton na Ado Gwanjane kenan.

Muma muna tayashi murna.


No comments:

Post a Comment