Thursday, 2 November 2017

Kalli Halima Atete kusa da tsaleleliyar motarta

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Halima Atete kenan a wannan a wannan hoton kusa da wata tsalelliyar mota kirar marsandi, ga dukkan alamu wannan mota tatace, sabuwace siyanta tayi, domin wannanne karin farko da aka fara ganinta da motar, duk da bata bayyana hakan da kantaba.Idan hakan ya tabbata muna tayata murna da datan Allah ya tsare ya kuma karo arziki me amfani.

Kwannan ne Halimar da 'yar uwarta suka je Dubai shakatawa inda daga can suka garzaya kasar Misra, Egypt, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment