Friday, 17 November 2017

Kalli hotunan dakin karatu mafi kayatar wa a Duniya da kasar China ta gina

Wannan hoton wani dakin karatune me daukar hankali da birgewa da kasar Chaina ta gina, daga nesa dakin karatun yayi kama da kwayar Ido, yanda aka yi gurin ajiye litattafai da kuma yanda aka tsarasu shima nada matukar daukar Ido.
Rahotanni sun bayyana cewa wannan dakin karatu shine mafi daukar hankali a Duniya.
Boredpanda.

No comments:

Post a Comment