Thursday, 23 November 2017

Kalli hotunan diyar shugaban kasa, Hanan Buhari

Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, A'isha Hanan Buhari kenan a wadannan hotunan nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, A'isha dai dama tana sana'ar daukan hotone, an ga hotunan nata wanda ta dauka kai babu dankwali.

Duk da yake hotunan sun kayatar, wasu sun rika tambayar ina dankwalinta?.

Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment