Thursday, 30 November 2017

Kalli hotunan kamin biki na wadannan ma'auratan masu kananan shekaru da suka kayatar

Wannan hotunan wasu masoyane masu kananan shekaru da suka birge mutane sosai, sun dauki irin hotunan nan na zamanine da akewa lakabi da kamin biki, kuma abinda ya kara birge mutane dasu shine karancin shekarunsu, domin ba kasafai aka cika samun masu shekaru irin nasu sunyi aure ba.

Muna musu fatan Allah ya albarkaci wannan aure nasu.

No comments:

Post a Comment