Friday, 17 November 2017

Kalli hotunan kiriniyar yara dake nuna irin yanda suke bukatar kulawa

 Yara manyan Gobe kenan idan babu wani me kula da su a kusa sukan yi kiriniya da barna kala-kala, kamar yanda muke iya gani a wadannan hotunan, irin barnar da yara keyi da kuma saka rayuwarsu cikin hadari da sukeyi ya nuna irin tanda suke bukatar kulawa a koda yaushe.A gaishe da iyayenmu, ba karamin kokari sukayi damu ba, Allah ya saka musu da Alheri ya gafarta musu ya kuma sadasu da gidan Aljannah.

Tintu-Mon.

No comments:

Post a Comment